The latest news and topic in this categories.
Hare-haren wuce gona da irin sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suke kai wa kan Gaza sun janyo rushewar ayyukan jinya a birnin Jiragen saman yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila na
'Yan gudun hijirar Sudan da ke dajin Habasha na fuskantar hare-haren 'yan bindiga da na 'yan fashi da makami Dubban 'yan gudun hijirar Sudan ne ke zaune a dajin da
Wata kungiyar kare hakkin bil’adama ta Falasdinawa ta bada rahoton cewa sojojin HKI sun kama falasdinawa kimani 9,600 tun daga ranar 7 ga watan Octoban shekarar da ta gabata ya
Wata kungiyar kare hakkin bil’adama ta Falasdinawa ta bada rahoton cewa sojojin HKI sun kama
Kungiyar Ansarulla ta kasar Yemen ta bude babban helkotan kungiyar a birnin Bagdaza babban birnin
Sojojin HKI sun kai sumame a sansanin yan gudun hijira na Balata dake kusa da
A wani bayanin bayan taron wanda ta fitar bayan taron shuwagabanninta a birnin Washington na
Yiyuwar shugaban Joe Biden na kasar Amurka ya ci gaba da zama dan takarar shugaban
Kasar Aljeriya ta yi marhabin da shirin Iran na gudanar da taron kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC a zirin Gaza, wanda shugaban na Amurka ya ce yana son
Kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da cewa tawagogin kasashe 79 za su halarci bikin tunawa da marigayi babban sakataren kungiyar Sayyid Hassan Nasrallah da kuma shugaban majalisar
Iraniyawa mazauna kasar Burkina Faso sun gudanar da bukukuwan murnar cika shekaru 46 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a birnin Ouagadougou. A wannan karon, kasashen biyu sun daukaka
Jaridar Daily Telegraph ta watsa labarin cewa: Shugabannin Iran sun bukaci Jagoran juyin juya halin Musulunci Sayyid Khamenei da ya janye fatawarsa kan haramcin mallakar makamin nukiliya Jaridar Daily Telegraph
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa: Sake gina Gaza na bukatar kudi sama da dala biliyan 53 Wani kiyasi na Majalisar Dinkin Duniya ya fada a ranar Talata cewa: Sake
Kungiyar Hamas ta sha alwashin dakile shirin shugaban Amurka Trump na neman tilastawa Falasdina gudun hijira daga Zirin Gaza Kungiyar Hamas ta lashi takobin dakile shirin shugaban Amurka Donald Trump