The latest news and topic in this categories.
Gwamnatin Rasha ta sanar da kakkabo jiragen saman yaki marasa matuka ciki na kasar Ukraine guda 38 a kusa da kan iyakar kasarta Majiyar tsaron kasar Rasha ta bayyana cewa:
Kasashen Sudan da Saudiyya sun tattaunawa kan batun sake komawa zaman birnin Jeddah don neman hanyar dakatar da yakin Sudan Shugaban majalisar gudanar da Mulki a Sudan Janar Abdul Fattah
Kakakin ma’aiakatr harkokin wajen kasar Iran Dr. Kan’ani ya bayyana cewa; matsayar da Amurka ta dauka akan zaben da aka gudanar a Iran ba mai amfani ba ne, abinda nema
Kakakin ma’aiakatr harkokin wajen kasar Iran Dr. Kan’ani ya bayyana cewa; matsayar da Amurka ta
A cikin sassa-ssa mabanbanta na kasar Nigeria an fara gtudanar da zaman juyayin Muharram na
A jiya Litinin ne dai jiragen sama na yaki na HKI su ka kutsa cikin
A wata sanarwa da ‘yangwgawarmaayr na kasar Iraki su ka sanar, sun ambaci ceew; a
Kasar Masar ta bi sahun kasashen dake aikewa da sakon taya zababben shugaban kasar Masoud
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar