The latest news and topic in this categories.
Mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun kai gagarumin hare hare kan waurare da dama a kan HKI bayan da ta kashe daya daga cikin kwamandojojin kungiyar a kudancin kasar.
Kungiyar kasashen larabawa ta bukaci tawagar kasashen a babban zauren MDD ta fara aiki don ganin an dakatar da HKI daga halattar tarurrukan majalisar. Kamfanin dillancin labaran WAFA ta Falasdinawa
Jagoran juyin juya halin musulunci Imam Ayatullahi Sayyid Aliyuul Khaminae, ya fito da sanyin safiyar yau Jumma'a inda ya kada kuri'arsa a zaben shugaban kasa zagaye na biyu a nan
Isra’ila ta ci gaba da kai hare-hare cikin dare a Gaza duk da rahotannin yunkurin
Kungiyar hadakar kasashen nan uku na Sahel da ake kira (AES), a takaice, za ta
Sanata Fatima Payman, yar siyasar da ta fara saka hijabi a Australia, ta fita daga
Kasashe mambobin kungiyar hadin guiwa ta Shanghai, sun yi kakkausar suka ga matakan da suka
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin
Mataimakin shugaban hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ya bada sanarwan cewa tuni hukumarsa ta kara karfin tace makamacin Yuranium a daya daga cikin cibiyoyin tace shi a yau Jumma'a,
Ministan tsaro na JMI Burgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya gana da shugaban kasar Venezuela a fadarsa dake birnin Caracas babban birnin kasar kuma sun tattauna al-amura masu muhimmanci ga kasashen
Masu jerin gwano sun gudanar da gangami a gaban ofishin MDD dake nan Tehran inda suka bukaci Majalisar ta kori HKI, musamman bayan da kotun ICC ta fidda sammacin kama
Shugaban rundunar kare juyin juya halin musulunci a nan Iran IRGC, wato Janar Hussain Salami ya yi kira ga kasashen musulmi su rufe dukkan hanyoyin tallafawa HKI saboda kisan kiyashin
Dakarun Izzuddin Qassim a zirin gaza sun bada sanarwan halaka akalla sojojin yahudawan Sahyoniyya 2 a garin Rafah dake kudancin Gaza a yau Jumma'a. Tashar talabijin ta Almayadin ta kasar