The latest news and topic in this categories.
Bankin Duniya ya amince ya bai wa Jamhuriyar Nijar tallafin CFA biliyan 214 domin bunkasa fannin noma da kiwo a kasar. Tallafin ya kai Dalar Amurka miliyan 350 na zuwa
Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kashe mayakan Falastinawa 'yan gwagwarmaya 4 ta hanyar jefa bama-bamai a sansanin Nour Shams da ke gabashin Tulkarm a gabar yammacin kogin Jordan, yayain
Jami'ai 12 da suka yi murabus daga gwamnatin shugaban Amurka Joe Biden saboda yakin Gaza sun fitar da wata sanarwa ta hadin gwiwa da ke nuni da gazawar manufofin Biden
Mukaddashin ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Manufar kare haƙƙin ɗan adam a wurin
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Masu goyon bayan yahudawan sahayoniyya suna
Yawan Falasdinawa da suka yi shahada a Gaza sakamakon hare-haren wuce gona da irin gwamnatin
Shugabannin sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila suna fargabar bullar yaki na har abada don haka
Kimanin mutane 1,000 ne suka mutu sakamakon yunwa da cututtuka a yankin Darfur da ke
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Arakci ya yabi kasar Aljeriya saboda amincewar da ta yi na gabatar da zaman musamman na kwamitin tsaro akan harin wuce gona da iri da
Tun a daren jiya ne dai sojojin HKI su ka tsananta kai hare-hare a yankunan mabanbanta na zirin Gaza, da hakan ya yi sanadiyyar shahadar Falasdianwa 25. A gefe daya,
Shugaban gwamnatin kasar Lebanon Najib Mikati ya ce; Yadda “Israila’ take tsananta kai wa unguwar Dhahiya hare-hare yana nuni da cewa, ba su son tsagaita wutar yaki. Najib Mikati ya
Darakta Janar na Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA) Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana tare da Sakatare Janar na Majalisar Koli ta Kare Hakkokin
Majalisar Tattalin Arziki ta Kasa a Najeriya ta ba da shawarar dakatar da kudirin yi wa haraji kwaskwarima da gwamnatin tarayya ke shirin yi. Mambobin majalisar National Economic Council (NEC)
Ministan harkokin wajen Saudiyya Faisal bin Farhan ya fada a jiya Alhamis cewa, babu batun daidaita alaka tsakanin Saudiyya da Isra'ila a halin yanzu, har sai an cimma matsaya ta