The latest news and topic in this categories.
Dakarun Ansarullah ta kai hari kan dakarun soji da na kasuwanci na Amurka, Biritaniya da masu goyon bayan gwamnatin sahyoniyawa da makamai masu linzami iri-iri da jirage marasa matuka. Al'ummar
Jam'iyyar African National Congress, wadda take mulki a ƙasar tun 1994, ta samu ministoci 20 daga cikin 32, waɗanda suka haɗa da ministocin harkokin waje, da kuɗi da tsaro, da
Masu shiga tsakani daga Amurka, Turai da ƙasashen Larabawa sun ƙara ƙaimi wajen ganin an kauce wa shiga gagarumin yaƙi tsakanin Isra'ila da mayaƙan Hezbollah na ƙasar Lebanon waɗanda ke
Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Iran ta sanar da kame 'yan ta'adda tare da dakile
Sojojin gwamnatin mamayar yahudawan sahayoniyya suna ci gaba da aiwatar da kisan kiyashi kan Falasdinawa
Rahotonni sun bankado yadda gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila take yin amfani da muggan makamai masu
Masifar yunwa da ta kunno kai a Zirin Gaza musamman yadda take addabar mata da
Masu zanga-zanga sun taru a gaban ofishin jakadancin Amurka da ke Tunisiya suna bukatar a
A cikin sa'o'i 24 da su ka gabata an sami shahidai 39 sanadiyyar hare-haren wuce gona da iri da sojojin mamaya su ka kai a sassa mabanbanta na zirin Gaza.
Sojojin na kasar Yemen sun sake kai hari akan sansanin sojan saman a "Nivatim" na HKI a karo na biyu a cikin sa'o'i 24. Majiyar sojan kasar ta Yemen ta
Ministan harkokin cikin gidan Iran Askandar Mumini wanda ya kai Ziyara zuwa wurin da gobarar ta tashi ya sanar da cewa adadin wadanda su ka jikkata sun kai 750 da
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa, ya zuwa yanzu ya yaba da yadda tattaunawa da Amurka kan shirin Nukliyar kasar yana tafiya kamar yadda ta dace.
Ana kara samun karin ta'aziyya da kuma tallafa daga kasashen waje bayan fashewar da ta auku a tasahr jiragen ruwa na Dr Rajai a Bandar Abbasa. Tashar talabijin ta Press
Kungiyar Hamas a Gaza, ta yi allawadai da ma'aikatar sharia ta kasar Amurka wacce ta cire rigar kariya ga ma'aikatan hukumar bada agaji ta falasdinwa wanda MDD take kula da