The latest news and topic in this categories.
Babban kwamandan sojoji kasa JMI ya bayyana cewa shugaban kasa yana da babban rawan da zai taka a wajen tabbatar da tsaron kasa tun da shine shugaban majalisar koli ta
Tawagar yan wasan tekwando na maza daga kasar Iran sun zama zakara a gasar tekwando ta kasa da kasa wanda ke gudana a halin yanzu a garin Chonchun na kasar
Iran ta yi zanga-zanga ga Birtaniyya kan yunkurin masu adawa da juyin juya halin Musulunci a wajen rumfunan zabe a kasar ta Turai da nufin kawo cikas ga zaben shugaban
Iran ta yi zanga-zanga ga Birtaniyya kan yunkurin masu adawa da juyin juya halin Musulunci
Dakarun Ansarullah ta kai hari kan dakarun soji da na kasuwanci na Amurka, Biritaniya da
Jam'iyyar African National Congress, wadda take mulki a ƙasar tun 1994, ta samu ministoci 20
Masu shiga tsakani daga Amurka, Turai da ƙasashen Larabawa sun ƙara ƙaimi wajen ganin an
Ma’aikatar Lafiya ta Gaza ta yi gargaɗi kan cewa asibitocin birnin za su daina aiki
Ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: Nan da wasu 'yan makonni za a fara tilastawa Falasdinawa mazauna Gaza fara yin gudun hijira Ministan kudin gwamnatin haramtacciyar
Kungiyar Tarayyar Afirka ta yi Allah Wadai da duk wani Shirin tilastawa Falasdinawa gudun hijira daga muhallinsu Batun neman tilastawa Falasdinawa gudun hijira daga kasarsu ta gado yana ci gaba
A jiya Asabar ne aka sami hatsari a wani wurin hako zinariya dake yammacin kasar Mali da hakan ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 48. ‘Yan sanda a yankin da lamarin
A yau Lahadi ne HKI ta sanar da cewa, bama-bamai samfurin MK-84 har guda 1800 da kowane dayansu yake da nauyin ton daya da Amurka ta bata, sun isa tashar
Sojojin mamayar HKI suna cigaba da kai hare a yankin Tul-Karam da sansanonin ‘yan gudun hijira da suke cikinta wanda ya dauki kwanaki 21 suna yi. Bugu da kari, sojojin
Shugaban gwamnatin kasar Jamus Olaf Scholz ya gargadi Amurka da cewa, turai a shirye take ta kalubalanci barazanar da take yi mata, duk da cewa dai tana fatan fahimtar juna.