The latest news and topic in this categories.
Bayan da zamana ‘yan takara biyu ne kadai su ka rage a zaben shugaban kasa da za a yi zagaye na biyu, a gobe Litinin da za bude tattaunawa a
Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran, Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya bayyana cewa; makiya sun nufin rusa tsarin jamhuriyar musulunci ne ta hanyar mamaye wannan yankin da suke yi.
Hare-haren kunan bakin wake da aka kai a tarayyar Najeriya sun yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla 18 tare da jikkatan wasu da dama Majiyoyin Tsaro a Najeriya sun rawaito cewa:
Hare-haren kunan bakin wake da aka kai a tarayyar Najeriya sun yi sanadiyyar mutuwar mutane
Zanga-zangar neman kulla yarjejeniyar musanyar fursunoni a haramtacciyar kasar Isra'ila tana ci gaba da yin
Wani kwamandan sojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ya ce: Rusa kungiyar Hamas yana bukatar shafe
Zaben shugaban kasa a Iran ya koma zagaye na biyu, kuma daga yau Lahadi ne
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Makiya suna da burin ganin
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar
Rahotanni da suke fitowa daga birnin Beirut sun ambaci cewa jiragen yakin HKI sun kai hari da makamai masu karfin fashewa akan wani gini dake tsakiyar birnin Beirut. Tashar talabijin
Mataimakin shugaban hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ya bada sanarwan cewa tuni hukumarsa ta kara karfin tace makamacin Yuranium a daya daga cikin cibiyoyin tace shi a yau Jumma'a,
Ministan tsaro na JMI Burgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya gana da shugaban kasar Venezuela a fadarsa dake birnin Caracas babban birnin kasar kuma sun tattauna al-amura masu muhimmanci ga kasashen
Masu jerin gwano sun gudanar da gangami a gaban ofishin MDD dake nan Tehran inda suka bukaci Majalisar ta kori HKI, musamman bayan da kotun ICC ta fidda sammacin kama