The latest news and topic in this categories.
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta bakin wani jami’inta ta bayyana cewa babu wani ci gaba a tattaunawar tsagaita wuta a Gaza da Isra'ila. Osama Hamdan ya ce har yanzu
Ma’aikatar lafiya a Gaza a sanar da cewa adadin Falasdinawan da sukayi shahada sanadin hare-haren Isra’ila tun ranar 7 ga watan Oktoba ya haura zuwa Dubu 37 da Dari 834.
A Iran, yan takara da zasu fafata a zagaye na biyu na zaben shugaban kasar zasu fara yakin neman zabe daga gobe Lahadi. Yakin neman zaben zai kawo karshe
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta bakin wani jami’inta ta bayyana cewa babu wani ci
Ma’aikatar lafiya a Gaza a sanar da cewa adadin Falasdinawan da sukayi shahada sanadin hare-haren
A Iran, yan takara da zasu fafata a zagaye na biyu na zaben shugaban kasar
A Mauritami 'yan takara bakwai ne suka fafata a zaben shugaban kasar da aka kada
Ministan harkokin wajen kasar Iran na rikon kwarya Ali Bagheri Kani ya bayyana yadda alakar
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Iran tana maraba da kowane mataki na kawo karshen rashin hukunta 'yan sahayoniyya Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Isma'il Baqa'i ya
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun sanar da kashe 'yan ta'adda tare da kama wasu fiye da 50 a shiyar kudu maso gabashin Iran Mataimakin kwamandan shelkwatar
Dubun dubatar al'ummar Yemen ne suka gudanar da zanga-zangar la'antar yakin kisan kiyashi a Gaza da Lebanon Dubun dubatar al'ummar kasar Yemen ne suka gudanar da zanga-zanga a a lardunan
Hare-haren da jiragen saman yakin gwamnatin 'yan sahayoniyya suka kai kan birnin Beirut da kewaye sun yi sanadiyyar mutuwa da jikkatan mutane 74 Rahotonni sun bayyana cewa: Wasu munanan fashe-fashe
Rundunar Izzuddeen Al-Qassam ta kai wani gagarumin farmaki kan sojoji da motocin 'yan mamaya a birnin Rafah da ke kudancin Zirin Gaza Rundunar Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas ta
HKI Ta Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Unguwar Dahiya Junubiyya Na Birnin Beirut Na Kasar Lebanon Jiragen yakin HKI sun jaddada kai hare hare a unguwar Dahiya Junubiyya na