The latest news and topic in this categories.
Kungiyar mutanen morocco masu goyon bayan Falasdinawa sun yi allawadai da gwamnatin kasar wacce ta amincewa wani jirgin ruwn HKI ta tsaya a tashar jiragen ruwa na kasar don kara
Rahotannin da suke fitowa daga kasar Saudiya sun bayyana cewa mahajjata daga kasashen duniya daban dabn kimani 1100 ne suka rasa rayukansui saboda tsananin zafi a kasar ta Saudiya. Kamfanin
Ministan harkokin man fetur na kasar Iran Javad Owji ya bayyana cewa a halin yanzu kasar tana saida danyen man fetur zuwa kasashe 15 a duniya. Kamfanin dillancin labaran IP
Kasar ta Cuba ta sanar da cewa ta dauki matakin yin tarayya da kasar Afirka
A yayin da yake ganawa da jami’an ma’aiaktar shari’a ta kasa, jagoran juyin musuluncin ya
Tsohon shugaban hukumar leken asidin cikin HKI, ( Shabak) ya yi suka kakkausa akan Malisar
Kamfanin Jirgin sama na “Homa” ya sanar da cewa, a jiya Asabar kadai ya yi
A jiya Asabar en dai kakakin sojan kasar Yemen Janar Yahya Sarir’ ya sanar da
Hare-haren da jiragen saman yakin gwamnatin 'yan sahayoniyya suka kai kan birnin Beirut da kewaye sun yi sanadiyyar mutuwa da jikkatan mutane 74 Rahotonni sun bayyana cewa: Wasu munanan fashe-fashe
Rundunar Izzuddeen Al-Qassam ta kai wani gagarumin farmaki kan sojoji da motocin 'yan mamaya a birnin Rafah da ke kudancin Zirin Gaza Rundunar Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas ta
HKI Ta Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Unguwar Dahiya Junubiyya Na Birnin Beirut Na Kasar Lebanon Jiragen yakin HKI sun jaddada kai hare hare a unguwar Dahiya Junubiyya na
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu