The latest news and topic in this categories.
Sojojin Yemen da hadin gwiwar 'yan gwagwarmayar Iraki sun kai hare-hare guda biyu kan jiragen ruwa biyar da suke jigilar kaya zuwa haramtacciyar kasar Isra'ila Sojojin Yemen da hadin gwiwar
Rikicin da ke faruwa a birnin El Fasher fadar mulkin jihar Darfur ta Arewa ta kasar Sudan ya lashe rayukan mutane da suka kai 260 A ci gaba da gumurzun
A kasar Italaia an ci gaba da zanga zanga don goyon bayan Falasdinawa a garuruwa da dama daga cikin har da birnin Roma babban birnin kasar. Tashar talabijin ta Presstv
A kasar Italaia an ci gaba da zanga zanga don goyon bayan Falasdinawa a garuruwa
Kungiyar mutanen morocco masu goyon bayan Falasdinawa sun yi allawadai da gwamnatin kasar wacce ta
Rahotannin da suke fitowa daga kasar Saudiya sun bayyana cewa mahajjata daga kasashen duniya daban
Ministan harkokin man fetur na kasar Iran Javad Owji ya bayyana cewa a halin yanzu
Kungiyar hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwan kai farmaki kan cibiyar sansanin sojojin HKI
A cikin wani wanda Kungiyar Tarayyar Turai ta fitar, ta bayyana cewa ta kirayi jakadanta da ke Jamhuriyar Nijar sakamakon caccakar da hukumomin kasar suka yi wa kungiyar kan gudanar
Kafafen watsa labarun HKI sun bayyana cewa a safiyar yau Lahadi ce aka kaiwa ofishin jakadancinsu dake kasar Jordan hari da bindiga, kuma tuni jami’an tsaro sun rufe hanyar da
Kafafen watsa labarun HKI sun ce an kashe sojojinsu 2 a yayin da wasu 10 su ka jikkata a fafatawa da suka yi da ‘yan gwgawarmaya a kudancin kasar Lebanon.
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Iran tana maraba da kowane mataki na kawo karshen rashin hukunta 'yan sahayoniyya Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Isma'il Baqa'i ya
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran sun sanar da kashe 'yan ta'adda tare da kama wasu fiye da 50 a shiyar kudu maso gabashin Iran Mataimakin kwamandan shelkwatar
Dubun dubatar al'ummar Yemen ne suka gudanar da zanga-zangar la'antar yakin kisan kiyashi a Gaza da Lebanon Dubun dubatar al'ummar kasar Yemen ne suka gudanar da zanga-zanga a a lardunan