The latest news and topic in this categories.
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta yi maraba da matakin Jamhuriyar Armeniya na amincewa da Falasdinu a matsayin Kasa A hukumance. Hamas ta dauki matakin na Armeniya a matsayin wani
Kasashen kungiyar 'Shanghai Cooperation Organization' ko (SCO) sun rattaba hannu kan yarjeniyar aiki tare don samarwa da kuma rarraba makamashi a tsakanin kasashen kungiyar. Kamfanindillancin labaran IRNA na kasar Iran
Mataimakin ministan harkokin wajen kasar China da kuma babban sakataren harkokin sharia a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran sun tattauna dangane da yarjeniya tsakanin kasashen biyu mai muhimmanci inda suka
A karo na uku yan takarar shugaban kasa a nan Iran sun gudanar da muhawar
Kakin kungiyar Ansarullah na kasar Yemen ya bayyana cewa kamfanin kera makaman Drone ko jiragen
Masu zanga zanga daga kungiyoyidaban daban a kasar Pakistan a kuma garuruwa da birane daban
Hare-haren da jiragen yakin Amurka suka kaiwa lardin Hudaida ya karu zuwa 74. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto majiyar gwamnmatin kasar ta Yemen na fadar haka
Kasar Chaina ta musanta zargin shugaban kasar Ukraine ga kasar, dangane da tallafawa kasar Rasha da makamai. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto kakakin ma'aikatar wajen kasar
Gwamnatin kasar Amurka ta bada sanarwan cewa zata rufe wasu daga cikin ofisoshin jakadancinta har kimani 30 a kasashen duniya, amma mafi yawansu a kasashen Afirka. Shafin yanar gizo na
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Makiya suna adawa da fadada dangantakar Iran da Saudiyya Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya gana
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Iran da Saudiyya za su iya magance yawancin matsalolin yankin Gabas ta tsakiya Shugaban kasar Iran Mas'ud Pezeshkian ya jaddada cewa: Iran da Saudiyya
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Za a gudanar da zagaye na biyu na tattaunawar ba na kai tsaye ba da Amurka a birnin Roma a ranar Asabar