The latest news and topic in this categories.
Iran ta gargadi Isra'ila game da illar da ke tattare da kaddamar da yaki na bai daya a kan kungiyar gwagwarmayar Hizbullah ta kasar Lebanon. Tawagar Iran a Majalisar Dinkin
Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya yi gargadi game da barkewar rikici a yammacin Asiya bayan da Isra’ila ta yi barazanar kaddamar da farmaki a Lebanon. Da yake
Kasar Cuba ta sanar da shiga cikin karar da kasar Afirka ta Kudu ta shigar kan Isra’ila a kotun kasa da kasa ta ACJ, da ke zargin gwamnatin Sahayiniya da
Kasar Cuba ta sanar da shiga cikin karar da kasar Afirka ta Kudu ta shigar
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta yi maraba da matakin Jamhuriyar Armeniya na amincewa da
Kasashen kungiyar 'Shanghai Cooperation Organization' ko (SCO) sun rattaba hannu kan yarjeniyar aiki tare don
Mataimakin ministan harkokin wajen kasar China da kuma babban sakataren harkokin sharia a ma'aikatar harkokin
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Naseer Kan'ani ya bayyana cewa matakan da kasar Canada
Iran ta yi tir da Allah wadai da kakkausan lafazi da harin Amurka na baya baya nan kan tashar mai ta kasar Yemen, wanda ya yi sanadin mutuwar gomman mutane
Sakatare-janar na kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem ya yi Allah wadai da kalaman da kiraye kirayen da ake na "kwance damarar" kungiyar Hizbullah, yana mai kiransa da cewa wani yunkuri
Kasashen Nijar da Najeriya sun sha alwashin inganta dangantaka a tsakaninsu domin cin moriyar juna a matsayinsu na makobta. Wannan bayyanin ya fito bayan tattaunawa data wakana tsakanin ministocin harkokin
Amurka ta sanar cewa ta rage yawan sojojinta a kasar Syria da rabi, tana mai cewa ta yi nasarar yaki da kungiyar IS, duk da cewa kungiyoyin masu da’awar jihadi
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa Iran zata halarci zaman tattaunawa da kasar Amurka kan shirin kasar na makamashin Nukliya tare da fatan bangaren Amurla ma
Sojojin kasar Yemen sun bada sanarwan cilla makamai masu linzami kan birnin Telaviv da kuma kan jirgin yakin Amurka saboda tallafawa falasdinawa a Gaza, da kuma maida martani kan hare-haren