The latest news and topic in this categories.
Bude wannan ofishin na Hamas a Iraki ya zo ne a daidai lokacin da bangarenta ta soja, "Kassam" yake cigaba da yaki da sojojin mamayar HKI na tsawon watanni 8
A wata sanarwa da sojojin mamayar su ka fitar sun bayyana cewa: An kasha wasu sojoji biyu a tsakiyar Gaza, sai kuma wani soja guda daya a Rafah, yayinda da
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Sayyid Abdulmalik al-Husy wanda ya gabatar da jawabi a jiya Alhamis ya ce; Adadin jiragen ruwan da sojojin kasar su ka kai wa hari,
Hukumar ba da agaji ta Majalisar Dinkin Duniya UNRWA ta sanar da cewa, kashi biyu
Jagoran kungiyar Ansar Allah ta kasar Yemen Sayyed Abdul-Malik al-Houthi ya fadi a jiya Alhamis
Kafafen yada labaran gwamnatin yahudawan Isra sun yi tsokaci kan Jawabin babban sakataren kungiyar Hizbullah
Hare-haren da jiragen saman yakin gwamnatin 'yan sahayoniyya suka kai kan birnin Beirut da kewaye sun yi sanadiyyar mutuwa da jikkatan mutane 74 Rahotonni sun bayyana cewa: Wasu munanan fashe-fashe
Rundunar Izzuddeen Al-Qassam ta kai wani gagarumin farmaki kan sojoji da motocin 'yan mamaya a birnin Rafah da ke kudancin Zirin Gaza Rundunar Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar Hamas ta
HKI Ta Ci Gaba Da Kai Hare-Hare A Unguwar Dahiya Junubiyya Na Birnin Beirut Na Kasar Lebanon Jiragen yakin HKI sun jaddada kai hare hare a unguwar Dahiya Junubiyya na
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu