The latest news and topic in this categories.
Al’ummar Musulmi a fadin duniya na gudanar da bukukuwan babbar sallah yau Lahadi. A jiya ne dai Mahajjata suka gabatar da tsayuwar Arfa a Saudiyya, inda yau kuma suke gabatar
Yahudawan sahayoniyya suna ci gaba da gudanar da zanga-zanga a haramtacciyar kasar Isra'ila lamarin da ya wurga Netanyahu cikin tsaka mai wuya Rahotonni sun bayyana cewa: Yahudawan sahayoniyya masu zanga-zanga
'Yan gwagwarmayar Falasdinawa suna ci gaba da jarumtakar kalubalantar sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila a Gaza Dakarun Izzuddeen Al-Qassam bangaren sojin kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas sun watsa wasu hotuna
'Yan gwagwarmayar Falasdinawa suna ci gaba da jarumtakar kalubalantar sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila a
Sojojin Yemen sun kai hare-hare kan jiragen ruwan da suke dakon tallafin soji ga gwamnatin
Mahajjata aikin hajjin bana sun nufi Mina domin gudanar da jifan shaida a Jamarat Mahajjatan
Sojojin Sudan da Dakarun kai daukin gaggawa sun yi dauki ba dadi a birnin Omdurman
A cikin sakon da jagoran juyin musulunci na Iran ya aike wa da mahajjata da
Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen ya bayyana cewa: Sun kalubalanci Amurka da jiragen yakinta lamarin da ya tilasta mata tserewa daga tekun Larabawa. Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen,
An yi ta harbe-harbe a kusa da filin jirgin saman birnin Juba fadar mulkin kasar Sudan ta Kudu a yammacin jiya Alhamis Kafofin watsa labaran cikin gida a Sudan ta
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya