The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya kira ga musulmi da su ba da cikakken goyon baya ‘yan gwagwarmayar Falastinawa da al'ummarta ta kowace hanya.
Yakin da Amurka ke jagoranta kan kasar Yemen domin kare muradun Isra'ila a tekun Bahar Rum na fuskantar gagarumar matsala mafi tsanani tun bayan yakin duniya na biyu, kamar yadda
Shugaban rikon kwarya na Iran Mohammad Mokhber ya bayyana alakar kasar da Rasha a matsayin alaka mai tushe da bata canjawa. Mokhber ya bayyana hakan ne , yayin da yake
Mukaddashin ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Karfafa haɗin gwiwar tattalin arziki ya zama
Adadin wadanda suka yi shahada sakamakon hare-haren wuce gona da iri a Gaza ya haura
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullahi ta kasar Lebanon ta kaddamar da hare-haren bama-bamai a kan
Sama da mahajjata miliyan daya da rabi ne suka kwarara zuwa tsayiwar Arafat domin gudanar
Yan Majalisun Dokokin Kasar Afirka ta Kudu sun kada kuri'ar zaben Cyril Ramaphosa a matsayin
Babban kusa a kungiyar Hamas Khaled Meshaal ya jaddada tsayin daka na gwagwarmayar gwagwarmayar Palasdinawa a gwagwarmayar da suke yi da gwamnatin sahyoniyawa har zuwa lokacin da kasar Falasdinu ta
Ma'aikatar Lafiya a yankin zirin Gaza ta sanar da cewa adadin mutanen da harin Isra'ila ta kashe a Beit Lahia da ke arewacin Gaza ya kai 87, Sanarwar ma'aikatar ta
Rasha ta sanar da cewa shugabannin kasashe sama da ashirin za su hadu a Kazan na kasar a mako mai zuwa don taron koli na kungiyar BRICS, wadda ƙawance ne
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Ismail Baghaei ya yi kakkausar suka kan ci gaba da aikata munanan laifukan yaki da Isra'ila ke ci gaba da aikatawa a kan al'ummar
A wani sabon kisan kiyashi da jiragen yakin HKI suka kai zirin Gaza sun kashe mutane akalla 80 a garin Beit Lahiya. Kamfanin dillancin IP na kasar Iran ya nakalto
Gwamnatin Amurka da kuma ta yahudawan Sahyoniya su na bincike don gano yadda wasu daga cikin shirye shiryensu na sirri, dangane da hare haren da HKI ta shirya kaiwa Iran