The latest news and topic in this categories.
Gwamnatin Turkiyya ta yi Allah wadai da harin da Isra'ila ta kai kan sansanin 'yan gudun hijira na Nuseirat da ke tsakiyar zirin Gaza, wanda ya yi sanadin mutuwar Falasdinawa
A Amurka dubban jama'a ne suka shiga zanga zanga gaban fadar White House, domin nuna goyan Falasdinu da kuma kin jinin halayyar mahukuntan kasar da suka ce suna da hannu
Iran, ta caccaki shirin kasashen Duniya akan munanen kisan da Isra'ila ke ci gaba da aikatawa a Gaza, musamman na baya baya nan a sansanin Nuseirat, wanda a yayinsa Isra'ila
Abu Ubaida, mai Magana da yawun dakarun izzuddeen Kassam na kungiyar Hamsa, wadanda suke fafatawa
Mai Magana da yawun mutanen kasar Yemen Burgedia Yahyah Saree ya bayyana cewa sojojin kasar
Wakilin shugaban kasan Iran na musamman kan al-amuran kasar Afghanistan ya bayyana cewa, dole ne
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakhiri Kani ya tattauna da ministocin harkokin wajen
Ministocin harkokin waje na kasashen Iran ta turkiya sun tattauna dangane da kara kyautata dangantaka
Sauyi na gaskiya a kan titunan biranen Amurka yake ba a akwatin zabe ba. Kamfanin dillancin labaran Parstoday na kasar Iran ya bayyana cewa ba bambanci tsakanin jam’iyyun siyasa guda
Sojojin kasar Yemen sun kakkabo jirgin yaki wanda ake sarrafashi daga nesa na gwamnatin Amurka a safiyar yau Litinin, wanda kuma shi ne irinsa na uku da suka kakkabo a
Jagoran kungiyar Ansarullah da aka fisani da ta ‘yan Houthi a Yemen, ya sake jaddada goyon bayan kasar ga Falasdinawa wadanda ke fuskantar yakin kisan kiyashin Isra'ila. Abdul-Malik al-Houthi ya
Yau Litini 16 ga watan Satumba, shekara guda cif da kafa kawancen kasashen AES, da ya hada kasashen Mali, Burkina Faso da Nijar. A rana irin ta yau ce a
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya ce Tehran za ta fara tuntubar kasashen Turai don fara shawarwari, ba za ta jira shawarwari da Amurka ba. "Ba za mu amince
Hukumar binciken manyan laifuka ta Amurka (FBI) ta ce tana gudanar da bincike kan harin da wani dan bindiga ya kai a filin wasan golf na tsohon shugaban kasar Donald