The latest news and topic in this categories.
Sojojin ruwan Birtaniya sun sanar da cewa: Jiragen ruwan Birtaniya guda biyu sun kama da wuta a gabar tekun Yemen Kamfanin dillancin labaran reuters ya nakalto wasu hukumomin ruwa na
'Yan kasashen Amurka da Birtaniya sun gurfana a gaban kotu a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango kan tuhumar hannu a yunkurin juyin mulki a kasar Fiye da mutane 50 ne ake tuhuma
Ministocin harkokin wajen kasashen kungiyar D-8, sun yi kira da a gaggauta dakatar da bude wuta a zirin Gaza ba tare da gindiya wani sharadi ba. Ministocin wajen kasashen kungiyar
Ministocin harkokin wajen kasashen kungiyar D-8, sun yi kira da a gaggauta dakatar da bude
Gwamnatin Turkiyya ta yi Allah wadai da harin da Isra'ila ta kai kan sansanin 'yan
A Amurka dubban jama'a ne suka shiga zanga zanga gaban fadar White House, domin nuna
Iran, ta caccaki shirin kasashen Duniya akan munanen kisan da Isra'ila ke ci gaba da
Shugaban Colombia Gustavo Petro ya sanar a ranar Asabar cewa kasarsa za ta dakatar da
Pars Today - A cewar rahotanni na baya-bayan nan, gwamnatin yahudawan sahyuniya, baya ga laifuffukan da ake tafkawa a zirin Gaza, tana tsare da dubban Falasdinawa a yammacin gabar kogin
Pars Today- Membobin kungiyar 'yan wasan kwaikwayo ta Amurka, a cikin wata wasika, sun yi Allah wadai da laifukan Isra'ila tare da jaddada bukatar kafa tsagaita bude wuta a Gaza.
Pars Today - Jagoran juyin juya halin Musulunci Imam Khamenei a yau 16 ga watan Satumba a wata ganawa da ya yi da gungun malaman Sunna, da jagororin Sallar Juma'a,
Kamfanin NNPCL mai kula da al-amuran makamashi a tarayyar Najeriya ta bada sanarwan cewa mai yuwa farashin man fetur a gidajen manta a duk fadin kasar su wuce naira 1000
Kungiyar Hamas wacce take fafatawa da sojojin HKI a Gaza kimani shekara guda da ta gabata, ta bayyana cewa gwamnatin HKI tana amfani da yan gudun hijira daga kasashen Afirka
Kasar Iran ta zama cibiyar hadin kan kasashen musulmi, saboda taron maulidi ko makon hadin kai karo na 38 da ta shirya a bana a nan birnin Tehran. Kamfanin dillancin