The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin wajen kasar Iran na wucin gadi Muhammad Bakiri Kani ya bayyana cewa kasashen Iran da Siriya ginshikai ne a kokarin samar da zaman lafiya mai dorewa a gabas
Wasu masu neman tsayawa takarar shugabancin kasa a kasar Iran sun mika takardunsu, a rana ta biyar kuma ta karshe ta rajistar sunayen. 'Yan takara goma sha biyu da suka
Daruruwan masu zanga-zangar adawa day akin kisan kare dangi da Isra’ila take kaddamarwa kan al’ummar Falastinawa mazauna Gaza, sun mamaye ginin karamin ofishin jakadancin Isra’ila da ke San Francisco a
Daruruwan masu zanga-zangar adawa day akin kisan kare dangi da Isra’ila take kaddamarwa kan al’ummar
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Hossein Amir-Abdollahian ya jaddada cewa, Isra'ila ba za ta
Wata kotu a Pakistan ta wanke tsohon Firaminista Imran Khan daga tuhumar da ake masa
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Ahamd Khatami ya ce; Wajibi ne duniya ta san cewa, matsayar Iran dangane da Amurka shi ne wanda Imam Khumaini da kuma
Kungiyar Hizbullah ta Lebanon ta fitar da sanarwa a jiya Alhamis tana mai gargadi akan kin ficewar sojojin HKI daga kudancin Lebanon bayan cikar kwanaki 60 daga dakatar da yaki,
Tashar talabijin din HKI ta 12; ta bayar da labarin dake cewa, ana tsammanin cewa kungiyar gwgawarmayar musulunci ta Hamas za ta fitar da sunayen Karin farusunonin da za ta
Kasashen Iran da Turkiyya, sun tattauna kan batun kasar Siriya tun bayan faduwar gwamnatin Bashar Al-Assad. Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi a wata zantawa da takwaransa na Turkiyya
Majalisar Dinkin Duniya ta tabbatar da cewa ta samu wasikar bukatar Amurka ta ficewa daga Hukumar Lafiya ta Duniya a shekarar 2026, kamar yadda Shugaba Trump ya umarta ranarsa ta
Kungiyar hadakar kasashen nan uku na da sojoji ke mulki wato AES ko Sahel Alliance ta sanar da cewa fasfon kungiyar zai fara aiki a ranar 29 ga Janairun shekarar