The latest news and topic in this categories.
Kungiyoyin kwadago a tarayyar Najeriya sun sha alwashin shiga yajin aiki sai baba ta gani saboda gabatar da korafe korafensu dangan da matsin rayuwa wadanda suka hada da karancin albashi,
Ministan harkokin wajen kasar Iran na riko Ali Bakhiri Kani ya bayyana cewa marigayi shugaba Ra’isi da kuma ministansa na harkokin waje marigayi Dr Hussain Amir ABdullahiyan sun yi kokarin
A yau Lahadi ce ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran a nan Tehran ta kira jakadan kasar Chaina a Tehran zuwa ma’aikatar harkokin wajen kasar don bayyana korafinta kan yadda kasar
Kungiyoyin kwadago a tarayyar Najeriya sun sha alwashin shiga yajin aiki sai baba ta gani
Ministan harkokin wajen kasar Iran na riko Ali Bakhiri Kani ya bayyana cewa marigayi shugaba
A yau Lahadi ce ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran a nan Tehran ta kira jakadan
Yan wasan motsa jiki na kasar Iran sun zama zakara a gasar wasannin motsa jiki
Ministan tsaron kasar Chaina Dong Jun wanda yake jawabi a taron tattaunawa ta ‘Shangre-La’ karo
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yi kira da a hukunta dukkanin jami'an siyasa da na soja na gwamnatin 'yan ta'adda ta haramtacciyar kasar Isra'ila kan
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwan cewa ta yi barin wuta kan wata rundunar sojojin HKI a arewacin kasar Falasdinu da aka mamaye a ranar Asabar inda ta
A cikin wani wanda Kungiyar Tarayyar Turai ta fitar, ta bayyana cewa ta kirayi jakadanta da ke Jamhuriyar Nijar sakamakon caccakar da hukumomin kasar suka yi wa kungiyar kan gudanar
Kafafen watsa labarun HKI sun bayyana cewa a safiyar yau Lahadi ce aka kaiwa ofishin jakadancinsu dake kasar Jordan hari da bindiga, kuma tuni jami’an tsaro sun rufe hanyar da
Kafafen watsa labarun HKI sun ce an kashe sojojinsu 2 a yayin da wasu 10 su ka jikkata a fafatawa da suka yi da ‘yan gwgawarmaya a kudancin kasar Lebanon.
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Iran tana maraba da kowane mataki na kawo karshen rashin hukunta 'yan sahayoniyya Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Isma'il Baqa'i ya