The latest news and topic in this categories.
Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Naseer Kan’ani yana fadar haka
Nasruddin Amer, wani mamba a ofishin siyasa na kungiyar Ansarallah, ya kuma ce ko shakka babu kasashen Yemen da Palastine
Wata kotu a Amurka ta samu tsohon shugaban ƙasar Donald Trump da laifi a kan tuhume-tuhume 34 waɗanda ke da
Wata kotu a Amurka ta samu tsohon shugaban ƙasar Donald Trump da laifi a kan tuhume-tuhume 34 waɗanda ke da
Majalisar Dinkin Duniya ta gudanar da wani zama na bai daya domin mika ta'aziyya ga gwamnati da al'ummar Iran dangane
Jagoran juyin juya halin mulinci na Iran, ya gana da Shugaban kasar Siriya Bashar al-Assad, wanda ya ziyarci kasar domin
Dakarun Amurka da na Birtaniyya sun kai wasu jerin hare-hare ta sama a sassa daban-daban na kasar Yemen a cikin
Majalisar dokokin Sloveniya za ta kada kuri'a domin amincewa da Falasdinu a matsayin kasa. An shirya zaman ne ranar Talata
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka sharhin bayan labarammu zai yi magana dangane da 'kiran Imam Sayyid Aliyul ga
A wani gargadi mafi tsanani da mahukuntan kasar Habasha su ka fitar, sun yi kira ga makwabciyarsu Eritrea da ta
Rahotannin da suke fitowa daga kasar Moroko sun ce ruwa kamar da bakin kwarya da yake sauka a yankunan arewacin
Kamfanin dillancin labarun "Irna" na Iran ya bayar da labarin cewa; Babban magatakardar majalisar koli ta tsaron kasar Iran Dr.
Mai Magana da yawun ma'aikatar tsaron Iran Kanar Riza Talayi Nik, ya bayyana cewa; Saboda dalilai na tsaro, ba su
A jawabin da ya gabatar ga al'ummar Iran a yau Litinin, jagoran juyin musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamnei