The latest news and topic in this categories.
Bayan fuskantar mummunan martani daga 'yan gwagwarmayar Falasdinawa, sojojin mamayar yahudawan sahayoniyya sun janye daga sansanin Jabaliya Rahotonni sun bayyana cewa: Motocin yakin sojojin mamayar yahudawan sahayoniyya sun janye daga
Al'ummar Mauritaniya sun gudanar da zanga-zangar neman korar jakadun kasashen da suke goyon bayan haramtacciyar kasar Isra'ila daga cikin kasarsu A cikin fusata al'ummar Mauritaniya musamman matasan kasar sun fito
A Iran, yau Alhamis ne aka bude rejistar 'yan takara a zaben shugaban kasar na maye gurbin shugaban kasar da ya yi shahada a hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu.
A Iran, yau Alhamis ne aka bude rejistar 'yan takara a zaben shugaban kasar na
Rahotanni daga Gaza na cewa dukkan sisbitocin birnin Rafah sun daina aiki sakamakon hare-haren da
Majiyar sojojin kasar Yemen ta bada sanarwan kakkabo jirgin yaki kuma na leken asiri samfurin
A rahoto na biyu wanda kwamitin da sojojin kasar Iran suka kafa don bincike da
Sojojin HKI biyu ne suka halaka a lokacinda wani bafalasdine ya Burma cikinsu da motarsa,
Iran ta yi tir da Allah wadai da kakkausan lafazi da harin Amurka na baya baya nan kan tashar mai ta kasar Yemen, wanda ya yi sanadin mutuwar gomman mutane
Sakatare-janar na kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem ya yi Allah wadai da kalaman da kiraye kirayen da ake na "kwance damarar" kungiyar Hizbullah, yana mai kiransa da cewa wani yunkuri
Kasashen Nijar da Najeriya sun sha alwashin inganta dangantaka a tsakaninsu domin cin moriyar juna a matsayinsu na makobta. Wannan bayyanin ya fito bayan tattaunawa data wakana tsakanin ministocin harkokin
Amurka ta sanar cewa ta rage yawan sojojinta a kasar Syria da rabi, tana mai cewa ta yi nasarar yaki da kungiyar IS, duk da cewa kungiyoyin masu da’awar jihadi
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa Iran zata halarci zaman tattaunawa da kasar Amurka kan shirin kasar na makamashin Nukliya tare da fatan bangaren Amurla ma
Sojojin kasar Yemen sun bada sanarwan cilla makamai masu linzami kan birnin Telaviv da kuma kan jirgin yakin Amurka saboda tallafawa falasdinawa a Gaza, da kuma maida martani kan hare-haren