The latest news and topic in this categories.
A wajen taron jana'izar mahaifiyarsa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa, laifin yaki yaki da aka aikata a Rafah ya kawar da duk wani dalili na
Wata majiyar diflomasiyya ta sanar da cewa, Brazil ta kira jakadanta da ke Isra'ila, lamarin da ya kara tada jijiyoyin wuya a tsakanin kasashen biyu sakamakon yakin da Isra'ila ke
Rahotanni daga Gaza na cewa sojojin mamaya na Isra'ila sun kutsa cikin birnin Rafah da tankokin yaki, lamarin daya kara sanya firgici a jama'ar dake yankin kwana biyu bayan kazamin
Rahotanni daga Gaza na cewa sojojin mamaya na Isra'ila sun kutsa cikin birnin Rafah da
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta yi Allah wadai da harin da sojojin
Wata tawagar manyan jami'an kasar Mali, ta gana da shugaban rikon kwarya na kasar Iran,
A Afrika ta Kudu yau Laraba ne al'ummar kasar ke kada kuri'a a babban zaben
Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Human Rights Watch ta zargi Isra'ila da amfani da katangewar da ta yi wa Gaza a matsayin makamin kawar da wata al’umma. A wani rahoto
Rasha da Ukraine sun tabbatar da aikewa da tawaga dukkansu domin gudanar da tattaunawa ta kai tsaye tsakanin kasashen dake rikici da juna. Shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelensky ya aike
Shugaban Majalisar Dokokin Iran Mohammad Baqer Qalibaf ya ce kamata ya yi kasashen Iran da Aljeriya su hada kai wajen kai kayan agaji a zirin Gaza da yaki ya daidaita.
A yau Alhamis ne dai kakakin ma'aikatar harkokin wajen jamhuyriyar musulunci ta Iran Dr. Isma'ila Baka'i, ya bayyana damuwar kasar akan halin da ake ciki a birnin Tripoli na kasar
Shugaban kasar Amurka wanda yake Ziyara a kasar Katar ya sanar da cewa gwamnatinsa tana son ganin tattaunawar da ake yi da Iran ta yi nasara, kuma ya yi Imani
A jiya Laraba ne dai da aka rattaba hannu akan wata yarjejeniya a tsakanin sarkin Katar Tamim Bin Hamad ali-Thani da kuma shugaban kasar Amurka Donad Trump wanda ya kai