The latest news and topic in this categories.
Akalla mutane 40 ne suka yi shahada yayin da wasu da dama kuma suka jikkata sakamakon harin da Isra’ila ta kai kan tantunan ‘yan gudun hijira a wani sansani da
Rahotanni daga Falasdinu na cewa Isra'ila ta kasha gomman 'yan gudun hijira a sansaninsu dake kusa da binrin Rafah. A cewar hukumomin Hamas, a zirin Gaza, akalla mutane 35 ne
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta ce ta kaddamar da sabbin hare-hare na rokoko kan Isra'ila a ranar Lahadi, a daidai lokacin da sojojin gwamnatin kasar ke kai hare-hare a
Kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa ta Hamas ta ce ta kaddamar da sabbin hare-hare na rokoko kan
Shugaban riko na kasar Iran, Mohammad Mokhber ya ce ba za a samu wani sauyi
Saudiyya ta nada jakadanta a Syria a karon farko tun bayan da kasar ta rufe
Ma'aikatar harkokin wajen Sudan ta sanar da cewa kasashen Iran da Sudan sun amince su
Wani sabon kazamin harin sojojin Isra’ila ya yi sanadin shahadar mutum 40 cikin sa’o’I 24 da suka gabata ciki har da Salah al-Bardawil, dan majalisar Falasdinu kuma mamba a ofishin
Rahotanni daga Yemen na cewa sojojin Amurka sun kai hari a filin tashi da saukar jiragen sama na Hudayda a wani sabon hari kan kasar Yemen tun bayan da Washington
Ministan harkokin wajen kasar Iran, Abbas Araghchi, ya yi kakkausar suka kan zaluncin da gwamnatin Isra'ila ke yi kan al'ummar Falasdinu da ba su da kariya a yankin Zirin Gaza,
Iran, ta yi Allah wadai da harin ta’addancin da ya yi sanadin mutuwar gomman mutane a wani masallaci a kudu maso yammacin Jamhuriyar Nijar. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Esmaeil
Jagoran ‘yan adawar Isra’ila Yair Lapid ya yi kira da a gudanar da zanga-zangar gama-gari idan Firaministan kasar Benjamin Netanyahu ya ki bin hukuncin da kotun kolin kasar ta yanke
A Sudan bayan sake karbe fadar shugaban kasa da ke birnin Khartoum, sojojin kasar sun ci gaba da kai farmaki a babban birnin kasar a ranar Asabar, inda suka sake