The latest news and topic in this categories.

AU Ta Mika Sakon Ta’aziyya Ga Iran
21 May

AU Ta Mika Sakon Ta’aziyya Ga Iran

Kungiyar tarayyar Afrika ta mika sakon ta'aziyyarta ga Iran, game da rasuwar shugaban kasar Ibrahim

Ana Ci Gaba Da Goyan Bayan ICC, Kan Neman Izinin Kama Netanyahu
21 May

Ana Ci Gaba Da Goyan Bayan ICC, Kan Neman Izinin Kama Netanyahu

Al'ummar duniya na ci gaba da bayyana goyon bayansu ga kotun hukunta manyan laifuka ta

Nijar Ta Mika Ta’aziyyarta Ga Iran, Game Da Rasuwar Ra’isi 
21 May

Nijar Ta Mika Ta’aziyyarta Ga Iran, Game Da Rasuwar Ra’isi 

Shugaban Majalisar Tsaron kasa ta Nijar, Birgediya Janar Abdourrahmane Tiani ya gabatar, ya jajantawa gwamnati

Miliyoyin Iraniyawa Ne Suka Halarci Jana’izar Shugaba Raeisi, Da Mukarabansa
21 May

Miliyoyin Iraniyawa Ne Suka Halarci Jana’izar Shugaba Raeisi, Da Mukarabansa

A Iran, miliyoyin mutane ne suka halarci jana'izar shugaban kasar Iran Ebrahim Raeisi da mukarabansa

Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra’ila Ta Kore Hannunta A Hatsarin Shugaban Kasar Iran
21 May

Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra’ila Ta Kore Hannunta A Hatsarin Shugaban Kasar Iran

Gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta kore hannunta a hatsarin jirgin saman shugaban kasar Iran Sayyid