The latest news and topic in this categories.
Labaran da ba’a tabbatar ba sun bayyana cewa jirgin sama dauke da shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi da tawagarsa ya fadi a yankin Jalfa da ke cikin lardin Azerbaina
Mataimakin ministan harkokin wajen Iran ya jaddada cewa: Kasashen Iran da Rasha sun mayar da takunkumin Amurka zuwa wata babban dama ta bunkasa ci gabansu A yayin zaman babban taro
Dakarun Izzuddeen-Al-Qassam suna ci gaba da janyo hasara ga sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a birnin Rafah ‘Yan gwagwarmayar Falasdinawa suna ci gaba da fuskantar sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra’ila
Dakarun Izzuddeen-Al-Qassam suna ci gaba da janyo hasara ga sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila a
Dubban jama’a ne suka gudanar da gagarumar zanga-zanga a gaban majalisar dokokin Birtaniya domin nuna
Dubban yahudawan sahayoniyya sun gudanar da zanga-zangar neman ganin an cimma yarjejeniyar musayar fursunoni da
Sojojin Sudan sun sanar da samun nasara kan ‘yan tawayen kasar na rundunar Rapid Support
Kasashe mambobin kungiyar BRICS na kasashe masu tasowa sun jajirce wajen kokarin kawar da dalar
Iran ta yi tir da Allah wadai da kakkausan lafazi da harin Amurka na baya baya nan kan tashar mai ta kasar Yemen, wanda ya yi sanadin mutuwar gomman mutane
Sakatare-janar na kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem ya yi Allah wadai da kalaman da kiraye kirayen da ake na "kwance damarar" kungiyar Hizbullah, yana mai kiransa da cewa wani yunkuri
Kasashen Nijar da Najeriya sun sha alwashin inganta dangantaka a tsakaninsu domin cin moriyar juna a matsayinsu na makobta. Wannan bayyanin ya fito bayan tattaunawa data wakana tsakanin ministocin harkokin
Amurka ta sanar cewa ta rage yawan sojojinta a kasar Syria da rabi, tana mai cewa ta yi nasarar yaki da kungiyar IS, duk da cewa kungiyoyin masu da’awar jihadi
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa Iran zata halarci zaman tattaunawa da kasar Amurka kan shirin kasar na makamashin Nukliya tare da fatan bangaren Amurla ma
Sojojin kasar Yemen sun bada sanarwan cilla makamai masu linzami kan birnin Telaviv da kuma kan jirgin yakin Amurka saboda tallafawa falasdinawa a Gaza, da kuma maida martani kan hare-haren