The latest news and topic in this categories.
Gwamnatin Biritaniya ta yi furuci da karfin sojin Yemen da na dakarun sa-kan kasar na kungiyar Ansarullahi ta mabiya Huthi Gwamnatin kasar Birtaniya ta yi furuci da cewa; Makaman kasar
Dakarun ‘yan tawayen Sudan na kungiyar Rapid Support Forces sun kai hare-hare da suka janyo mutuwar mutane da dama a garin El- Fasher Hare-haren Dakarun kai dauki gaggawa na Rapid
Gwamnatin JMI da kasat Vetnam sun rattaba hannu kan yarjeniyar aiki tare a bangaren harkokin tsarin cikin gida da kuma yansanda. Kamfanin dillancin labaran IRIB-NEWS daga Kwala lampa yana bayyana
Gwamnatin JMI da kasat Vetnam sun rattaba hannu kan yarjeniyar aiki tare a bangaren harkokin
Dubban falasdina mazauna yankin yamma da kogin Jordan ne suka fito zanga zangar tunawa da
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwan kai hare hare kan sansanin sojojin HKI
Shugaban kasar Iran sayyid Ibrahim Ra’isi ya bayyana cewa jinin yara falasdinawa 15,000 wanda sojojin
Daliban jami’ar ‘Queen Mary’ dake gabacin birnin London na kasar Butania sun shiga sahun daliban
Iran ta yi tir da Allah wadai da kakkausan lafazi da harin Amurka na baya baya nan kan tashar mai ta kasar Yemen, wanda ya yi sanadin mutuwar gomman mutane
Sakatare-janar na kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem ya yi Allah wadai da kalaman da kiraye kirayen da ake na "kwance damarar" kungiyar Hizbullah, yana mai kiransa da cewa wani yunkuri
Kasashen Nijar da Najeriya sun sha alwashin inganta dangantaka a tsakaninsu domin cin moriyar juna a matsayinsu na makobta. Wannan bayyanin ya fito bayan tattaunawa data wakana tsakanin ministocin harkokin
Amurka ta sanar cewa ta rage yawan sojojinta a kasar Syria da rabi, tana mai cewa ta yi nasarar yaki da kungiyar IS, duk da cewa kungiyoyin masu da’awar jihadi
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa Iran zata halarci zaman tattaunawa da kasar Amurka kan shirin kasar na makamashin Nukliya tare da fatan bangaren Amurla ma
Sojojin kasar Yemen sun bada sanarwan cilla makamai masu linzami kan birnin Telaviv da kuma kan jirgin yakin Amurka saboda tallafawa falasdinawa a Gaza, da kuma maida martani kan hare-haren