The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka Ecowas ta ce za ta kafa dakarun ko-ta-kwana domin tunkarar matsalar ‘yan ta’adda masu ikirarin jihadi da ke tayar da zaune tsaye a kasashe
Iran ta yaba da goyon bayan da kasashen duniya ke ba Falasdinu a matsayin mamba a Majalisar Dinkin Duniya, tana mai cewa matakin ya nuna cewa gwamnatin Isra'ila ta kasance
Sakatare-janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya yi kira da a tsagaita bude wuta cikin gaggawa a zirin Gaza, da kuma sakin mutanen da aka yi garkuwa da su
Sakatare-janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya yi kira da a tsagaita bude wuta
Afirka ta Kudu ta yi kakkausar suka kan yadda Isra'ila ke muzgunawa Falasdinawa tare da
Falasdinawa kimani 120 suka kai ga shahada ya zuwa yanzu tun bayan da sojojin HKI
Kakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Naseer Kan’ani ya bayyana cewa gwamnatin kasar Iran tana
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Badruddeen Huthi ya bayyana cewa tun bayan
Pars Today - A cewar rahotanni na baya-bayan nan, gwamnatin yahudawan sahyuniya, baya ga laifuffukan da ake tafkawa a zirin Gaza, tana tsare da dubban Falasdinawa a yammacin gabar kogin
Pars Today- Membobin kungiyar 'yan wasan kwaikwayo ta Amurka, a cikin wata wasika, sun yi Allah wadai da laifukan Isra'ila tare da jaddada bukatar kafa tsagaita bude wuta a Gaza.
Pars Today - Jagoran juyin juya halin Musulunci Imam Khamenei a yau 16 ga watan Satumba a wata ganawa da ya yi da gungun malaman Sunna, da jagororin Sallar Juma'a,
Kamfanin NNPCL mai kula da al-amuran makamashi a tarayyar Najeriya ta bada sanarwan cewa mai yuwa farashin man fetur a gidajen manta a duk fadin kasar su wuce naira 1000
Kungiyar Hamas wacce take fafatawa da sojojin HKI a Gaza kimani shekara guda da ta gabata, ta bayyana cewa gwamnatin HKI tana amfani da yan gudun hijira daga kasashen Afirka
Kasar Iran ta zama cibiyar hadin kan kasashen musulmi, saboda taron maulidi ko makon hadin kai karo na 38 da ta shirya a bana a nan birnin Tehran. Kamfanin dillancin