The latest news and topic in this categories.
Majalisar ministocin HKI ta bada umurnin a rufe ofishin tashar talabijin ta Aljazeera da ke birnin Nasirah a cikin kasar Falasdinu da aka mamaye. Kamfanin dillancin labaran ISNA na kasar
Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen sayyid Abdullamalik Badruddeen Huthi ya bayyana cewa shugaban kasar Amurka Joe Biden yana son yaudarar mutanen ne kawai, a lokacinda ya fito ya bayyana
Kungiyar Ansar Allah (Houthis) ta sanar a ranar Alhamis din nan cewa ta kai hari kan jiragen ruwan Isra'ila "MSC DEGO" da "MSC GINA" a mashigin tekun Aden. A cikin
Kungiyar Ansar Allah (Houthis) ta sanar a ranar Alhamis din nan cewa ta kai hari
Shugaban kasar Aljeriya ya bayyana cewa: An rusa duk wasu ayyukan bada agajin bil’Adama a
Wata tawagar lauyoyi a kasar Holand ta bukaci fitar da takardar sammacin neman kama Benjamin
Kungiyar Hizbullahi ta Lebanon ta halaka sojojin yahudawan sahayoniyya a matsugunin yahudawa da ke arewacin
‘Yan sandan Amurka suna ci gaba da murkushe daliban jami’a da suke gudanar da zanga-zangar
Al’ummar Amurka suna kada kuri’ar zaben shugaban kasa karo na 47, inda ake karawa a tsakanin Donald Trump na jam’iyyar Republican da kuma Kamala Haris ta jam’iyyar Democrat mai mulki.
A yau Talata ne Rasha ta harba taurarin dan’adam din guda biyu kirar Iran da su ne, “Kausar” da kuma “ Huda-huda”. Taurarin dan’adam din na Iran da aka kera
A wata sanarwa da kungiyar ta Hizbullah ta fitar ta bayyana cewa; A karkashin taimakawa Falasdinawa da kuma kare mutanen Lebanon, sun kai hari akan sansanin soja na “Doviv” ta
Dakarun rundunar “Kassam” na kungiyar Hamas sun sanar da kai jerin hare-hare akan sojojin mamayar HKI a yau Talata a arewacin Gaza. Sanrwar ta ce mujahidai sun yi nasarar kai
Kamfanin dillancin labarun “Isna” ya nakalto majiyar shari’a ta kasar Faransa tana cewa an dauke wata bafaranshiya mai suna Amira Zaita shekaru uku a gidan kurkuku saboda rajin goyon bayan
Ministan harkokin wajen Somaliya, Ahmed Moalim Faki, ya ce matakan diflomasiyyar kasarsa sun yi nasarar tinkarar yarjejeniyar da ba ta dace ba da Habasha ta rattabawa hannu da gwamnatin yankin