The latest news and topic in this categories.
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin watan Afrilu sojojin HKI da su ka halaka sanadiyyar hare-haren Hizbullah,sun kai 3,yayin da wasu 37 su ka jikkata sanadiyyar hare-haren
Shugaban hukumar makamashin Nukiliya ta Iran wanda ya karbi bakuncin shugabansa na duniya, anan Iran ya yaba da yadda aiki a tsakanin bangarorin yake tafiya. Shugaban hukumar makamashin Nukiliyar ta
Ministan harkokin wajen kasar Iran Hossein Amir-Abdollahian ya ce, shugaban kungiyar Hamas Ismail Haniyeh ya yi masa bayani kan matakin da kungiyar ta dauka kan shirin dakatar da bude wuta
Ministan harkokin wajen kasar Iran Hossein Amir-Abdollahian ya ce, shugaban kungiyar Hamas Ismail Haniyeh ya
Kafafen yada labaran yahudawan Sahyuniya sun ce da sanyin safiyar yau Talata sojojin Isra'ila sun
Wasu gungun ‘yan majalisar dattijan Amurka sun gargadi babban mai shigar da kara na kotun
Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya yi gargadin cewa, harin da Isra'ila ta
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Ahamd Khatami ya ce; Wajibi ne duniya ta san cewa, matsayar Iran dangane da Amurka shi ne wanda Imam Khumaini da kuma
Kungiyar Hizbullah ta Lebanon ta fitar da sanarwa a jiya Alhamis tana mai gargadi akan kin ficewar sojojin HKI daga kudancin Lebanon bayan cikar kwanaki 60 daga dakatar da yaki,
Tashar talabijin din HKI ta 12; ta bayar da labarin dake cewa, ana tsammanin cewa kungiyar gwgawarmayar musulunci ta Hamas za ta fitar da sunayen Karin farusunonin da za ta
Kasashen Iran da Turkiyya, sun tattauna kan batun kasar Siriya tun bayan faduwar gwamnatin Bashar Al-Assad. Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi a wata zantawa da takwaransa na Turkiyya
Majalisar Dinkin Duniya ta tabbatar da cewa ta samu wasikar bukatar Amurka ta ficewa daga Hukumar Lafiya ta Duniya a shekarar 2026, kamar yadda Shugaba Trump ya umarta ranarsa ta
Kungiyar hadakar kasashen nan uku na da sojoji ke mulki wato AES ko Sahel Alliance ta sanar da cewa fasfon kungiyar zai fara aiki a ranar 29 ga Janairun shekarar