The latest news and topic in this categories.
Jiragen yakin HKI sun kai hare-hare a kudancin Lebanonda makaman (Phosphorus) wadanda aka haramta amfani da su a duniya da safiyar yau Alhamis. Jiragen yakin na HKI sun harba wadannan
Sayyid Ammar Hakim Shugaban jam’iyyar National wisdom yace martanin da Iran ta mayar kan harkin da Isra’ila ta kai mata a ofishin jakadancinta dake birnin Damaskas na kasar Siriya ta
Rahotanni sun bayyana cewa fitattun yan siyasar kasar Birtaniya sun mayar da martani kan sukar Iran da pira ministan kasar yayi inda suka tamabaye shi game da dalilan da suka
Rahotanni sun bayyana cewa fitattun yan siyasar kasar Birtaniya sun mayar da martani kan sukar
Ma’aikatar yaki ta HKI ta fitar da sanarwar cewa daga ranar 7 ga watan oktoban
Ministan tsaron kasar Pakistan Sajjad Raufi ya gana da jakadan Iran a birnin Islam Abad
Shugaban kasar Iran sayyid Ibrahim Ra’aisi ya aike da sakon taya murna ga gwamnati da
Bayan taro na biyu tsakanin JMI da Amurka a birnin Roma na kasar Italiya a jiya Asabar an gayyaci ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Arachi don gabatar da Jawabi
Shugaban kungiyar Asa'ib Ahl-Al-Hak, kungiya mai yaki da yan ta'adda a kasar Iraki, ya bayyana cewa idan shugaban kasar Siriya mai ci Abu Muhammad Al-Jolani ya kuskura ya taka kasar
Majiyar labarai daga kasar Lebanon sun bada sanarwa kama wasu mutane wadanda suke shirin Cilla Makamai kan HKI. Jaridar Arab News ta yanar gizo ta kuma kasar Saudiya ta bayyana
Gwamnaton kasar Kongo Democradiyya ta bada sanarwan haramta jam'iyyar Josept Kabila tsohon shugaban kasar. Shafin yanar gizo na labarai, Africa News ya nakalto ma'aikatar harkokin cikin gida na kasar tana
Sojojin mamayar HKI sun fara aiwatar da wani sabon kisa ta hanyar amfani da sabon salo akan Falasdinawa. Kai kace tsawon watanni 18 da su ka dauka suna amfani da
A faransa ana ci gaba da tsare wata ‘yar Iran mai goyan bayan Falasdinu, bis azarginta da iza ta’addanci. Mahdieh Esfandiari (mai shekaru 35) ana tsare da ita tun ranar