The latest news and topic in this categories.
Kamfanin dillancin labara IRNA na kasar Iran ya nakalto wani bayani wanda dakarun Saraya Kudsu suka fitar a safiyar yau Asabar kan cewa sun wargaza tankar yaki samfurin Mirkav ta
Dakarun kungiyar Hizullah ta kasar Lebanon sun yi luguden wuta a kan sansanin sojojio na Malikya a cikin arewacin kasar Falasdinu da aka mamaye, sannan sun yi amfani da makamai
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Tehran Imam Ayatullahi Sayyid Aliyul Khaminae yay i afwa ga fursinoni kimani 2000 wadanda alakalin alakalan kasar ya gabatar masa, saboda bukukuwan sabuwar
Kamfanin dillancin labara IRNA na kasar Iran ya nakalto wani bayani wanda dakarun Saraya Kudsu
Dakarun kungiyar Hizullah ta kasar Lebanon sun yi luguden wuta a kan sansanin sojojio na
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Tehran Imam Ayatullahi Sayyid Aliyul Khaminae yay i
Akalla mutane 4 ne aka tabbatar da mutuwarsu a gidan tsohon shugaban hukumar yansan ciki na kasar Sudan ta kudu a birnin Juba babban birnin kasar. Tashar talabijin ta Al-Alam
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-