The latest news and topic in this categories.
Sojojin HKI a Gaza suna ci gaba da kissan kiyashin Falasdinawa a yankin, kuma a tsakanin jiya da yau sun kashe Falasdina wa 71 a yayinda wasu 102 suka ji
Babban sakataren MDD Antonio Guterres ya yi tir da hare haren da sojojin HKI suka kai kan karamin ofishin jakadancin kasar Iran da ke birnin Damascus na kasar Siriya. Ya
Jakadan kuma matamakiyar jakadan JMI a MDD, bayan ta yi allawadai da hare haren da HKI ta kai kan karamin ofishin jakadancin JMI a birnin Damascus na kasar Siriya ta
Jakadan kuma matamakiyar jakadan JMI a MDD, bayan ta yi allawadai da hare haren da
Kungiyoyin Falasdinawa sun yi tir da allawadai da hare haren jiragen yakin HKI kan karamin
Jakadan kasar Iran a MDD Sa'id Iravani ya musanta zarge-zargen kasar Amurka da Burtania dangane da tashe-tashen hankula a yankin gabas ta tsakiya da kuma kasar Ukrane. Tashar talabijin ta
Babban malamin addini a kasar Iraki Aya. Ali Sistani ya yi allawadai da kisan da aka yiwa wasu yan kasar a tsakanin garuruwan Peshawar da Barajna a cikin yan kwanakin
Jami’an tsaron kasar Tanzania sun yi awon gaba da fitaccen dan siyasar kasar Freeman Mbowe tare da wasu shugabannin jam’iyyarsa ta Chadema. An kama Freeman ne dai a yankin Kudu
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Gwamnatin ta Australiya ta hana Ayelet Shaked shiga cikin kasar domin halartar taron wata kungiya ta yahudawa. Ita dai Shaked ta rike mukamin ministan shari’a a HKI a shekarun 2015-
Jaridar ta HKI ta bayyana cewa; Ana kara samun yawan sojojin da suke fuskantar matsalar kwakwalwa saboda dadewa a filin daga a Gaza da kuma Lebanon. Jaridar ta kuma tabbatar