The latest news and topic in this categories.
Kafafen watsa labarun Syrai sun ambaci cewa da marecen jiya Litinin jiragen yakin HKI sun kai hari akan karamin ofishin jakadancin Iran dake birnin Damascuss. A sanadiyyar harin dai dukkanin
Jami’a a kungiyar ta kare hakkin bil’adama Sarah Basi ta bayyana a jiya Litinin cewa; Cikin ganganci ne ‘yan mamaya suke hana a shigar da kayan agaji cikin yankin Gaza,
Ministan harkokin wajen Iran Amir Hussain Abdullahiya ya ce; kai wa karamin ofishin jakadacin Iran da Syria hari, ketare duk wata iyaka ce ta dokoki da yarjeniyoyin duniya. Ministan harkokin
Ministan harkokin wajen Iran Amir Hussain Abdullahiya ya ce; kai wa karamin ofishin jakadacin Iran
Daga cikin wadanda su ka yi shahadar da akwai wani kwamanda na dakarun kare juyin
Wani sabon kazamin harin sojojin Isra’ila ya yi sanadin shahadar mutum 40 cikin sa’o’I 24 da suka gabata ciki har da Salah al-Bardawil, dan majalisar Falasdinu kuma mamba a ofishin
Rahotanni daga Yemen na cewa sojojin Amurka sun kai hari a filin tashi da saukar jiragen sama na Hudayda a wani sabon hari kan kasar Yemen tun bayan da Washington
Ministan harkokin wajen kasar Iran, Abbas Araghchi, ya yi kakkausar suka kan zaluncin da gwamnatin Isra'ila ke yi kan al'ummar Falasdinu da ba su da kariya a yankin Zirin Gaza,
Iran, ta yi Allah wadai da harin ta’addancin da ya yi sanadin mutuwar gomman mutane a wani masallaci a kudu maso yammacin Jamhuriyar Nijar. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Esmaeil
Jagoran ‘yan adawar Isra’ila Yair Lapid ya yi kira da a gudanar da zanga-zangar gama-gari idan Firaministan kasar Benjamin Netanyahu ya ki bin hukuncin da kotun kolin kasar ta yanke
A Sudan bayan sake karbe fadar shugaban kasa da ke birnin Khartoum, sojojin kasar sun ci gaba da kai farmaki a babban birnin kasar a ranar Asabar, inda suka sake