Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran Ya Zanta Ta Wayar Tarho Da Takwaransa Na Hadaddiyar Daular Larabawa.
Rahotanni sun bayyana cewa minsitan harkokin waje na Hadaddiyar daular larabawa Abdullah bn zayid alinahyan ya zanta ta wayar tarho
Majalisar Dinkin Duniya Tayi Gargadi Game Da Yiyuwar Fadawa Cikin Bala’I A Yankin Asiya Idan Aka yi Kuskuren Lissafi .
Babban maga takardar majsaliar dinkin duniya Antonio Gutteres yayi gargadi game da halin da ake ciki a yammacin Asiya cewa
Kasar China Na Goyon Bayan Kasancewar Falasdinu A Matsayin Cikakkiyar Mamba A Majalisar Dinkin Duniya
Rahotanni sun bayyana cewa Wang Yi ministan harkokin wajen kasar china a sailin taron kwamitin tsaro na majalisar dinkin duniya
Kungiyar tarayyar Turai Ta Bukaci A Warware Rikicin Gaza Cikin Lumana Ba ta Hanyar Yaki Ba
Mai kula da siyasar waje ta kungiyar tarayyar Turai Jose Borell ya yi kira da a dauki duk wani mataki
Iran Ta yi Gargadin Mayar Da Martani Mai Tsanani Ga Duk Wanda Yayi Gigin Kai Mata Hari .
Shugaban kasar Iran Ibrahim Raisi ya fadi cewa idan dai gwamnatin sahyuniya ta yi ganganci sake kai wa Iran hari
‘Yan Majlisar Dokokin Amurka: Isra’ila Makamai Ya Sabawa Doka
‘Yan Majalisar dokokin Amurka 26 sun rubuta wasika zuwa ga ministan tsaron kasar Lyod Austin da kuma ministan harkokin waje