An Bayyana Jami’oin HKI A Matsayin Mai Yi Wa Tsarin Sahayoniya Hidima
A wani littafin mai taken “ Hasumiyar Hauren Giwa Da Karafa” (TOWERS OF IVORY AND STEEL) wanda Maya Wind ta
Ministar Mata Ta Kasar Zimbabwe: Cigaban Da Masa Su Ka Samu A Iran Ya Burge Ni Matuka
Minista mai kuma da harkoki da cigaban mata ta kasar Zimbabwe Monica Mutswangwa,wacce ta gana da mataimakiyar shugaban kasar Iran
Wasu Kafafen Watsa Labarun Amurka Sun Kaskantar Da Matsayin Yaran Falasdinawa
Kafafen watsa labarun da su ka hada jaridar Guardian, kamfanin dillancin labarun Associated Press da Washington Post, sun bayyana cewa;
Sanatocin Amurka 8 Suna Goyon Bayansu Ga Kungiyar MKO Mai Adawa Da Tsarin Jamhuriyar Musulunci Ta Iran
Santocin Amurkan su 8 sun fitar da bayani da a cikin suke yin kira ga gwamnatin Amurka da ta cigaba
Iran Ta Yi Watsi Da Kakaba Sabbin Takunkuman Amurka A kanta
A cigaba da siyasarta ta kin jinin Iran, Baitulmalin Amurka ya sanar da kakaba sabon takunkumi akan wasu mutane 3
Iran: Jagora Ya Ce Iran Ba Zata Yi Kasa A Guiwa Ba Wajen Tallafawa Falasdinawa
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan JMI ya bayyana cewa gwamnatin kasar ba zata yi kasa a guiwa ba