​Najeriya: ​Ana Ci Gaba Da Kidayar Kuri’un Da Aka Kada A Zabukan Gwamnoni Da 'Yan Majalisun Jihohi

2023-03-18 22:51:09
​Najeriya: ​Ana Ci Gaba Da Kidayar Kuri’un Da Aka Kada A Zabukan Gwamnoni Da 'Yan Majalisun Jihohi

Yanzu haka dai ana ci gaba da kidayar kuriun da aka kada a zabukan gwamnoni da na 'yan majalisun jihohi a fadin Najeriya.

Hukumar zaben kasar INEC ta ce ana ci gaba da gudanar da aikin kamar yadda aka tsara.

Bayan kammala kidayar za a sanar da sakamako a hukumance kamar yadda hukumar zaben ta saba yi.

Sannan kuma za ta saurari korafe-korafe domin gudanar da bincike.

Tags:
Comments(0)
Success!
Error! Error occured!