Spanish La Liga:Barcelona Ta Lallasa Alaves 5-1

2021-02-17 21:59:33
Spanish La Liga:Barcelona Ta Lallasa Alaves 5-1

Da farko dan wasan Barcelona ne mai suna Francisco Trincao ya fara cin kwallo na farko a dai dai minti na 29 da fara wasar, sai dai ba’adade ba, sai

Lionel Messi ya ramawa Alaves kwallo na farko, amma Trincao ya sake saka kwallo na biyu a minta na 74.

Da haka aka ci gaba da wasan har zuwa saura minta 10 a kare wasar Barcelona ta cika kwallaye biyar a ragar Alaves wanda ya bata babban rinjaye a wasan a filin wasannin kwallon kafa na Camp Nou da ke yankin Barcelona na kasar Espania.

Comments(0)
Success!
Error! Error occured!