CAN U-20 : An Fafata Sosai A Rana Ta Biyun Zagayen Farko

2021-02-16 09:21:05
CAN U-20 : An Fafata Sosai A Rana Ta Biyun  Zagayen Farko

A ci gaba da gasar cin kofin Afrika ta ‘yan wasan kwallon kafa ‘yan kasa da shekaru 20 wato (CAN U20) dake gudana a kasar Mauritania, an fafata sosai a rana ta biyu ta zagayen farko na gasar.

A karawar da akayi jiya, Uganda ta lallasa Mozambique da 2-0

Sai kuma Burkina Faso da Tunusia da suka tashi kunnen doki 0-0

A daya wasan kuma duk dai a jiya Litini, Namibia da CRA suma sun tashin kunnen doki amma 1-1.

A yau Talata akwai karawa tsakanin Ghana-Tanzania

Sai kuma Gambia da Morocco.

024

Comments(0)
Success!
Error! Error occured!