Kungiyar Kwallon Kafa Ta Al-Ahly Za Ta Fuskanci Takwararta Ta Palmeir Domin Neman Matsayi Na Uku A Gasar Cin Kofin Duniya Na Kungiyoyi

2021-02-11 08:38:12
Kungiyar Kwallon Kafa Ta Al-Ahly Za Ta Fuskanci  Takwararta Ta Palmeir Domin Neman Matsayi Na Uku A Gasar Cin Kofin Duniya Na Kungiyoyi

Kungiyar Kwallon Kafa Ta Al-Ahly Za Ta Fuskanci Takwararta Ta Palmeiras Domin Neman Matsayi Na Uku A Gasar Cin Kofin Duniya Na Kungiyoyi

Al’ahly wacce ake yi wa lakabi da “Kungiyar Kwallon Kafar Afrika Ta Karni” tana shirin fafatawa da kungiyar Palmeir.

Tsohon ma’aikacin hukumar wasan kwallon kafa ta FIFA Mascerano ya yabawa kungiyar wasan kwallon kafar ta masar inda ya bayyana su da cewa: Sun tabbatar da yadda harkar wasan kwallon kafa a kasar Masar take ci gaba.

Har ila yau ya yi ishara da cewa ba Mohammad Salah ne kadai yake dan kwallo a Masar ba, da akwai wasu gwanayen a su ka iya taka leda.

A ranar Alhamis ne dai za a kara a tsakanin al-Ahly da kuma kungiyar Palmeiras ta kasar Brazil domin neman matsaki na uku na cin kofin duniya a tsakanin kungiyoyin wasan kwallon kafa na kasashe.

031

Comments(0)
Success!
Error! Error occured!