FA Cup:Manchester United Ta Lallasa Liverpool Da Ci 3-2

2021-01-25 09:00:08
FA Cup:Manchester United Ta Lallasa Liverpool Da Ci 3-2

A gasar kwallon kafa ta cin kofin FA kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta lallasa Liverpool 3-2 wanda kuma ya fidda ita Liverpool daga gasar gaba daya, sannan United kuma ta koma kan matsayin na 5TH a gasar.

Mohammad Salah ne ya ci kwallo na farko a minti na 18TH da fara wasar, sai kuma bayan mintuna 3 da fara bangare na biyu na wasar Marcud Rashford ya saka kwallo na biyu a ragar Liverpool.

Daga nan sai Bruno Fernandes ya kammala nasarar a mintuna 13 kafin gasar ta kare.

Kungiyar Liverpool ta rama kwallaye guda biyu daga cikin uku da aka lallasata da su. Sai dai faduwarta a wannan wasar ya fidda ita daga gasar FA kwata-kwata.

Tags: cin kofin fa
Comments(0)
Success!
Error! Error occured!