Najeriya : Buhari Ya Rattaba Hannu Kan Kasafin Kudin 2021

2020-12-31 22:04:17
Najeriya : Buhari Ya Rattaba Hannu Kan Kasafin Kudin 2021

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya rattaba hannu kan kasafin kudin shekarar 2021.

Kasafin kudin kasar na shekara 2021 ya tasa Naira Tiriliyan 13.

A yanzu dai kasafin ya zama doka, kuma za a fara aiwatar da shi a hukumance.

024

Comments(0)
Success!
Error! Error occured!