Kungiyar Kwallon Kafa Ta Persepolis Ta Yi 1-2 Da Takwararta Ta Kasar Korea
2020-12-19 20:06:34

Kungiyar Persepolis ta Iran wacce ta sake samun shiga cikin wasannin karshe na zama zakarun nahiyar Asiya,ta samu koma baya a yayin karawarta da takwararta ta Olisan ta kasar Korea Ta inda ta zura kwallo daya, ita kuma aka sa mata biyu.
A yau Asabar
ne dai aka bude wasan na cin kofin zakarun nahiyar Asiya a birnin Dauha na
kasar Qatar,inda Abdurrahman Ibrahim dan kasar Qaatar ya yi alkalanci.
An kare wasannan ne inda kungiyar kwallon kafa ta Olisa daga kasar Korea ta sami zura kwallaye biyu a ragar Perspolis ta Iran, inda ita kuma Iran ta ci kwallo daya.
013
Tags:
kungiyar kwallon kafa ta persepolis
wasannin karshe na zama zakarun nahiyar asiya
ta yi 1-2 da takwararta ta kasar korea
Comments(0)
Success!
Error! Error occured!