Girgizar Kasa Mai Karfi Ta Afku A Gabashin Tekun “Mediterranean”

2020-12-05 19:58:43
Girgizar Kasa Mai Karfi Ta Afku A Gabashin Tekun “Mediterranean”

Girgizar Kasa Mai Karfi Ta Afku A Gabashin Tekun “Mediterranean”

Sa’o’i kadan da su ka gabata ne aka sanar da afukwar girgizar kasa a gabashin tekun ruwan kasar Lebanon wacce aka ji girgizarta a cikin kasar da kuma gabar ruwan kasar Turkiya.

A can kasar Turkiya cibiyar sa ido akan girgizar kasa ta Qindili ta bayyana cewa; Karfin girgizar kasar ya kai daraja 5.5

Girgizar kasar dai ta afku ne a cikin ruwa da zurfin kilo mita 93.3

Ya zuwa yanzu dai babu wani bayani akan asarar da girgizar ta haifar a cikin kasashen Lebanon ko Turkiya.

013

Comments(0)
Success!
Error! Error occured!