Iran Ta yi Gargadin Mayar Da Martani Mai Tsanani Ga Duk Wanda Yayi Gigin Kai Mata Hari .
Shugaban kasar Iran Ibrahim Raisi ya fadi cewa idan dai gwamnatin sahyuniya ta yi ganganci sake kai wa Iran hari
‘Yan Majlisar Dokokin Amurka: Isra’ila Makamai Ya Sabawa Doka
‘Yan Majalisar dokokin Amurka 26 sun rubuta wasika zuwa ga ministan tsaron kasar Lyod Austin da kuma ministan harkokin waje
HKI Tana Kokarin Rusa Kungiyar Agajin Falasdinawa Ta Unrwa
Shugaban kungiyar Agajin ta Falasdinawa Unrwa ya bayyana yadda HKI take kokarin ganin an rusa kungiyar tasu da kawo karshen
Kasashen Iran, Iraqi Da Syria Sun Bunkasa fagen Aiki Tare Domin Fada Da Ta’addanci
Ministan shari’a na kasar Syria Ahmad al-Sayyid ya yi bayani akan taron kwamitin shari’a na kasashen uku na kasarsa, Iraki
HKI Ta Kai Wa Kudancin Lebanon Hari Da Makaman (Phosphorus) Da Aka Haramta Amfani Da su A Duniya
Jiragen yakin HKI sun kai hare-hare a kudancin Lebanonda makaman (Phosphorus) wadanda aka haramta amfani da su a duniya da
Iran Ta Tabbatar Da Karfin Ikonta Ta Hanyar Keta Katangar Tsaron Isra’ila.
Sayyid Ammar Hakim Shugaban jam’iyyar National wisdom yace martanin da Iran ta mayar kan harkin da Isra’ila ta kai mata